IQNA - A yau 27 ga watan Yuni ne al'ummar kasar Yemen suka gudanar da gagarumin gangami a wasu lardunan kasar a wani bangare na ci gaba da gudanar da shirye-shiryensu na mako-mako na nuna goyon baya ga al'ummar Palastinu da tsayin daka da kuma taya Iran murnar nasarar da ta samu a yakin kwanaki 12 da ta yi da makiya yahudawan sahyoniya.
Lambar Labari: 3493458 Ranar Watsawa : 2025/06/27
Tehran (IQNA) kasar mauritaniya kasar da ke yammacin nahiyar Afirka ce kasar da takenta yake kunshe da ayar kur'ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3486092 Ranar Watsawa : 2021/07/10
Tehran (IQNA) ‘yan sandan kasar Afirka ta kudu sun baiwa musulmi hakuri lan cin zarafin da wani dan sanda ya yi a kan addinin musulunci.
Lambar Labari: 3484750 Ranar Watsawa : 2020/04/27
Rundunar 'yan sandan Sri Lanka ta bayyana cewa, an kama mutane 13 dangane da jerin hare haren bama-baman da aka kai a kasar, a jiya Lahadi.
Lambar Labari: 3483570 Ranar Watsawa : 2019/04/22